Bita game da sanin Allah da Imani da Shi (Tauhidi)
Manzon Allah Tsira da Amincin Allah Su tabbata a gare shi ya ce: ((DUK WANDA ALLAH YA YI NUFIN SHI DA ALKHAIRI, TO, SAI YA SANAR DA SHI ILIMIN ADDINI)) Bukhari da Muslim suka ruwaito
Hanyoyin rijistar a kwai sauƙi:
Za a yi rijista ta hanyar wannan shafi na yanar gizo:
-- Shiga zauren (group) Telegram na wannan bita ta hanyar wannan shafi na yanar
gizo:Telegram
- Kallon darussan wannan bita da koyan karatu a ciki
- Amsoshin jarabawar wannan bita ta hanyar shafi na yanar gizo a kan lokacin da a ka aje.
- Karbar shahadar nasara a jarabawa daga shafin .
Darussan Bita: